Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa: Mahdi Mustaphawi shugaban hukumar yada al'adun Iran a katare da kuma karfafa dangantakar musulmi ya yi bayani kan wannan labarai day a yi nuni kan matakin kara fadada yawaan kasashe da wannan hukuma ke gudanar da ayyukanta na al'adu har ila yau ya jinjinawa ma'aiakatan hukumar kan yadda suke gudanar da ayyukansu da kuma nasarorin da aka samu. Kuma an karbio rahotonni kan ayyukan da shugabanni da wakilan wannan hukuma suka gudanar a bangarori da reshe daban-daban na wannan hukumar.
486445