Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labarai na kasar Faransa cewa; Za a gudanar da wani zaman taro a kasar Faransa da zai yi dubi kan rayuwar musulmi a kasar Faransa da kuma yadda suke gudanar da harkokinsu bisa koyarwar addinin musulunci a kasar. Za a gudanar da wani zaman taro a kasar Faransa da zai yi dubi kan rayuwar musulmi a kasar Faransa da kuma yadda suke gudanar da harkokinsu bisa koyarwar addinin musulunci a kasar. 487065