IQNA

An Gudanar Da Zama Kan Al'adu Da Koyarwar Musulunci A Sydney

14:54 - November 08, 2009
Lambar Labari: 1846321
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani zama na kasa da kasa kan al'adu da harkokin ilimi a addinin musulunci wanda aka gudanar a birnin Sydney fadar mulkin kasar Australia.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran AFIC cewa; An gudanar da wani zama na kasa da kasa kan al'adu da harkokin ilimi a addinin musulunci wanda aka gudanar a birnin Sydney fadar mulkin kasar Australia. Bayanin ya ci gaba da cewa kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adun musulmi ta ISESCO ita ce ta dauki nauyin shiryawa tare da gudanar da taron. 488698

captcha