Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga jaridar Raya ta kasar Qatar cewa; An fara gudanar da gasar share fagen babbar gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Qatar, da za a gudanar a cikin watan gobe a matsayi na kasa da kasa. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da gasar share fagen babbar gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Qatar, da za a gudanar a cikin watan gobe a matsayi na kasa da kasa.489997