IQNA

An Kammala Taron Kwamitocin Kasashen Musulmin Asia A Australia

14:57 - November 10, 2009
Lambar Labari: 1847411
Bangaren kasa da kasa; An kammala zaman taron kwamitocin muslmin Asia ta gabas a kasar Australia, domin yib bahasi kan muhimman batutuwa da suka shafi musulmi a wannan yanki.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin internet na Almuslim cewa; An kammala zaman taron kwamitocin muslmin Asia ta gabas a kasar Australia, domin yib bahasi kan muhimman batutuwa da suka shafi musulmi a wannan yanki.
Baynin ya ci gaba da cewa wannan shi ne karo na bakwai da kwamitin Hadaka na kwamitocin musulmin gabacin Asia ke gudanar da zamansa.490127


captcha