IQNA

An Fara Raba Sabuwar Tarjamar Kur'ani A Cikin Harshen Turanci A London

16:31 - November 12, 2009
Lambar Labari: 1848147
Bangaren kur'ani: An buga tare da yada wani sabon kur'ani da aka tarjama a cikin harshen turanci a birnin London na kasar Birtaniya.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga bangaren kula da harkokin al'adu na ofishin jakadancin jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke birnin London na kasar Birtaniya cewa; An buga tare da yada wani sabon kur'ani da aka tarjama a cikin harshen turanci a birnin London na kasar Birtaniya. Bayanin ya ci gaba da cewa wanna tarjama an gabatar da ita ne domin amfanar mutanen da suke fahimtar harshen turanci, ta yadda za su iya fahimtar ma'anonin kur'ani mai tsarki cikin sauki.491279


captcha