Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga daga daya daga cikin manyan malaman falsafa da ya halarci taron falsafar yammacin turai da ya halaci taron cewa; Falsafar Musulunci da abubuwan da ta kunsa wata hanya ce ta yada sulhu da zaman lafiya a tsakanin al'ummomin duniya tare da fahimtar juna da kusanto da mahangarsu. Falsafar Musulunci da abubuwan da ta kunsa wata hanya ce ta yada sulhu da zaman lafiya a tsakanin al'ummomin duniya tare da fahimtar juna da kusanto da mahangarsu. 492206