Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; Za a fara gudanar da zaman taro kan matsayin mace da kuma fikihun Musulunci a babban dakin taro na jami'ar Haward da ke kasar Amurka, da zai samu halartar masana. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da zaman taro kan matsayin mace da kuma fikihun Musulunci a babban dakin taro na jami'ar Haward da ke kasar Amurka, da zai samu halartar masana.516872