Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Ministan harkokin wajen kasar Norway ya yaba da buga wani littafin da ke yin kakkausar suka dangane da ayyukan ta'addancin yahudawan sahyuniya kan al'ummar Gaza. Bayanin ya ci gaba da cewa Ministan harkokin wajen kasar Norway ya yaba da buga wani littafin da ke yin kakkausar suka dangane da ayyukan ta'addancin yahudawan sahyuniya kan al'ummar Gaza.517247