Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin aure a jahar Caroline ta arewa a kasar Amurka, taron da zai samu halartar malaman jami'a da kuma marubuta. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin aure a jahar Caroline ta arewa a kasar Amurka, taron da zai samu halartar malaman jami'a da kuma marubuta.517316