Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An gudanar da sallar juma'a a karon farko a karkashin jagorancin mabiya mazhabar shi'a a kasar Zimbabwe, wanda hakan ya zama babban abin bayyanawa. Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da sallar juma'a a karon farko a karkashin jagorancin mabiya mazhabar shi'a a kasar Zimbabwe, wanda hakan ya zama babban abin bayyanawa.517212