IQNA

Taron Bahasi Kan Ilmomi Na Muslunci Da Hankali A Algeria

15:34 - January 04, 2010
Lambar Labari: 1868718
Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zaman taro da zai dubi kan matsayin ilimi na hankali a mahangar addinin muslunci da yadda masu bahasi za su iya yin amafani don kafa dalili.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro da zai dubi kan matsayin ilimi na hankali a mahangar addinin muslunci da yadda masu bahasi za su iya yin amafani don kafa dalili. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro da zai dubi kan matsayin ilimi na hankali a mahangar addinin muslunci da yadda masu bahasi za su iya yin amafani don kafa dalili. 517799


captcha