IQNA

19:13 - January 05, 2010
Lambar Labari: 1869271

A Yau Za A Fara Baje Kolin Kayan Fasahar Musulunci A Kuwait

Bangaren kasa da kasa; A yau za a fara gudanar da baje kolin kayyakin fasahar Musulunci a kasar Kuwait, wanda zai samu halartar masana da masu fasaha daga sassa daban-daban na kasar.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga kamfanin labaan kasar Kuwait cewa A yau za a fara gudanar da baje kolin kayyakin fasahar Musulunci a kasar Kuwait, wanda zai samu halartar masana da masu fasaha daga sassa daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa A yau za a fara gudanar da baje kolin kayyakin fasahar Musulunci a kasar Kuwait, wanda zai samu halartar masana da masu fasaha daga sassa daban-daban na kasar. 518325

captcha