IQNA

An Fara Gina Wata Babbar Cibiyar Musulunci A Ingoshitia

19:13 - January 05, 2010
Lambar Labari: 1869273
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani babban gini na wata babbar cibiyar kula da harkokin Musulunci a kasar Ingoshitia,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa; An fara gudanar da wani babban gini na wata babbar cibiyar kula da harkokin Musulunci a kasar Ingoshitia, da za ta rika kula da lamurran musulmin yankin da ma wasu yankunan Rasha. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani babban gini na wata babbar cibiyar kula da harkokin Musulunci a kasar Ingoshitia, da za ta rika kula da lamurran musulmin yankin da ma wasu yankunan Rasha.518380

captcha