IQNA

19:12 - January 05, 2010
Lambar Labari: 1869276
Bangaren kasa da kasa; Malazia za ta dauki nauyin bakuncin wani zaman taro kan kayyayakin halal a mahanga da shiria irin ta addinin muslunci, taron da zai samu halartar masana daga kasashen musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kafofin yada labarai na kasar Malazia cewa Malazia za ta dauki nauyin bakuncin wani zaman taro kan kayyayakin halal a mahanga da shiria irin ta addinin muslunci, taron da zai samu halartar masana daga kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa Malazia za ta dauki nauyin bakuncin wani zaman taro kan kayyayakin halal a mahanga da shiria irin ta addinin muslunci, taron da zai samu halartar masana daga kasashen musulmi. 518484

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: