Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Burnai za ta dauki nauyin shirya zaman taro na matasa musulmi da ke yankin Asia da kuma na wasu kasashe masu makwaftaka da yankin domin kara karfafa gwiwarsu. Bayanin ya ci gaba da cewa burnai za ta dauki nauyin shirya zaman taro na matasa musulmi da ke yankin Asia da kuma na wasu kasashe masu makwaftaka da yankin domin kara karfafa gwiwarsu. 519023