IQNA

10:49 - January 07, 2010
Lambar Labari: 1869836
Bangaren kasa da kasa; An gabatar da shawarwari kan shelanta birnin Qods a matsayin birnin gwagwarmayar 'yantattu na shekara ta 2010, wanda za a sanar bayan tabbatar da hakan a nan gaba.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa a wani bayani da ya nakalto daga shafin internet na Nasij cewa An gabatar da shawarwari kan shelanta birnin Qods a matsayin birnin gwagwarmayar 'yantattu na shekara ta 2010, wanda za a sanar bayan tabbatar da hakan a nan gaba. Bayanin ya ci gaba da cewa An gabatar da shawarwari kan shelanta birnin Qods a matsayin birnin gwagwarmayar 'yantattu na shekara ta 2010, wanda za a sanar bayan tabbatar da hakan a nan gaba. 519565

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: