IQNA

Shahid Sadr Da Imam Musa Sadr Suna Da Shiri Kan Makomar Shi'a

14:59 - January 09, 2010
Lambar Labari: 1870540
Bangaren kasa da kasa; Ayatollah Shahid Sadr da Imam Musa Sadr dukkaninsu suna da mahanga da ta yi kama da juna kan samar da shiri na musamman dangane da makomar shi'a da siyasar Musulunci
Kamfanin dillancin labaran iqna ya zanta da daya daga cikin manyan malamai na kasar Iran Sayyid Ali Husseini Tabrizi, wanda ya bayyana cewa Ayatollah Shahid Sadr da Imam Musa Sadr dukkaninsu suna da mahanga da ta yi kama da juna kan samar da shiri na musamman dangane da makomar shi'a da siyasar Musulunci, malamin ya ci gaba da cewa Ayatollah Shahid Sadr da Imam Musa Sadr dukkaninsu suna da mahanga da ta yi kama da juna kan samar da shiri na musamman dangane da makomar shi'a da siyasar Musulunci519820



















captcha