IQNA

14:55 - January 09, 2010
Lambar Labari: 1870545

Cin Zarafin Malaman Shi'a Da Wahabiyawa Ke Yi Yana Tattare Da Siyasa

Bangaren kasa da kasa; Cin zarafin malaman mabiya mazhabar shi'a da malaman wahabiya ke yi, yana tatatre da wasu manufofi na siyasar gwamnatin wahabiyan Saudiyya ta kiyayya da mazhabar shi'a.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa; Cin zarafin malaman mabiya mazhabar shi'a da malaman wahabiya ke yi, yana tatatre da wasu manufofi na siyasar gwamnatin wahabiyan Saudiyya ta kiyayya da mazhabar shi'a. Bayanin ya ci gaba da cewa Cin zarafin malaman mabiya mazhabar shi'a da malaman wahabiya ke yi, yana tatatre da wasu manufofi na siyasar gwamnatin wahabiyan Saudiyya ta kiyayya da mazhabar shi'a.
520110




captcha