Kamfanin dilalncin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dilalncin labaran kasar saudiyya cewa; Za a fara aiwatar da wani shiri na koyar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar saudiyya da nufin kara karfafa mahardata da makaranta kur'ani na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara aiwatar da wani shiri na koyar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar saudiyya da nufin kara karfafa mahardata da makaranta kur'ani na kasar.520104