IQNA

Manufar Cin Zarafin malaman Shi'a Ita Ce Haddasa Rikici Tsakanin Musulmi

14:56 - January 09, 2010
Lambar Labari: 1870562
Bangaren siyasa da zamantakewa; A cikin wani bayani da cibiyar musulmi yankin Jabal Amil na kasar Labana n ta fitar ta bayyana cewa, manufar wulakanta malaman shi'a ita neman haddasa rikici.
Kamfanin dilalncin labaran iqna daga birnin Beirut ya habarta cewa; A cikin wani bayani da cibiyar musulmi yankin Jabal Amil na kasar Labana n ta fitar ta bayyana cewa, manufar wulakanta malaman shi'a ita neman haddasa rikici. Bayanin ya ci gaba da cewa A cikin wani bayani da cibiyar musulmi yankin Jabal Amil na kasar Labana n ta fitar ta bayyana cewa, manufar wulakanta malaman shi'a ita neman haddasa rikici.520258

captcha