Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani labari da ya nakalto daga shafin internet na kwamitin malaman shi'a a birnin Istanbul an habarta cewa Babban kwamitin malaman mabiya mazhabar shi'a a kasar Turkiya ya yi Allawadai da cin zarafin Aytaollah Sistani da Malaman wahabiyawa suka yi a kasar saudiyya. Bayanin ya ci gaba da cewa babban kwamitin malaman mabiya mazhabar shi'a a kasar Turkiya ya yi Allawadai da cin zarafin Aytaollah Sistani da Malaman wahabiyawa suka yi a kasar saudiyya. 520789