Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa shirin koyar karatun kur'ani mai tsarki ta hanyar na'ura mai kwakwalwa ya samu karbuwa a wajen dubban musulmi a kasar Syria, wanda ake amfani da shi domin koyarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa shirin koyar karatun kur'ani mai tsarki ta hanyar na'ura mai kwakwalwa ya samu karbuwa a wajen dubban musulmi a kasar Syria, wanda ake amfani da shi domin koyarwa. 520742