Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da gasar hardar hadisan manzon Allah (SAW) a kasar saudiyya, wanda ya kebanci mata kawai a kasar karkashin jagorancin Na'if bin sultan. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da gasar hardar hadisan manzon Allah (SAW) a kasar saudiyya, wanda ya kebanci mata kawai a kasar karkashin jagorancin Na'if bin sultan. 521449