Bangaren kasa da kasa; Kokarin da marigayi Imam Khomeini (RA) ya yi na karfafa musulmi wajen bin sahihin tafarki addini a fili yake, haka nan Ayatollah Khmenei, da Ayatollah Sistani da Allamah Fadlollah.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kokarin da marigayi Imam Khomeini (RA) ya yi na karfafa musulmi wajen bin sahihin tafarki addini a fili yake, haka nan Ayatollah Khmenei, da Ayatollah Sistani da Allamah Fadlollah. Bayanin ya ci gaba da cewa Kokarin da marigayi Imam Khomeini (RA) ya yi na karfafa musulmi wajen bin sahihin tafarki addini a fili yake, haka nan Ayatollah Khmenei, da Ayatollah Sistani da Allamah Fadlollah. Daya daga cikin malaman kasar saudiyya Sheikh Hassan Saffar shi ne ya bayyana hakan. 521291