IQNA

Taron Cibiyoyin Kudi Na Kasashen Musulmi Na Gudana A Kuwait

16:48 - January 12, 2010
Lambar Labari: 1872179
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin kudi an kasashen musulmi a kasar Kuwait,
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin kudi an kasashen musulmi a kasar Kuwait, wanda ke samun halartar shugabanni da wakilai na cibiyoyin kudi na kasashen musulmi. Bayanin ya ci gaba da cewa An fara gudanar da wani zaman taro kan harkokin kudi an kasashen musulmi a kasar Kuwait, wanda ke samun halartar shugabanni da wakilai na cibiyoyin kudi na kasashen musulmi. 521787

captcha