Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran was na kasar saudiyya cewa Za a gudanarda wani zaman taro kan bukatar da ke akwai ga musulmi ta fahimtar kur'ani mai tsarki a jami'ar Taif da ke kasar saudiyya, taron da ya samu halartar masana. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanarda wani zaman taro kan bukatar da ke akwai ga musulmi ta fahimtar kur'ani mai tsarki a jami'ar Taif da ke kasar saudiyya, taron day a samu halartar masana. 522085