Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Mabiya mazhabar shi'a na kasar Kuwait sun nemi babban malamin wahabiyawan saudiyya day a ci zarafin addini da ya nemi uzurin malaman shi'a da yake tozartawa. Bayanin ya ci gaba da cewa Mabiya mazhabar shi'a na kasar Kuwait sun nemi babban malamin wahabiyawan saudiyya day a ci zarafin addini da ya nemi uzurin malaman shi'a da yake tozartawa. 522473