IQNA

Kalandar Tarihin Addinai A Cikin shekara Ta 2010 A Jamus

17:03 - January 13, 2010
Lambar Labari: 1872695
Bangaren kasa da kasa; An buga wata kalanda ta shekara ta 2010 a kasar Jamus dangane da matsayin addinai na tauhidi, wadda ta samu karbuwa a wajen mabiya addinai daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An buga wata kalanda ta shekara ta 2010 a kasar Jamus dangane da matsayin addinai na tauhidi, wadda ta samu karbuwa a wajen mabiya addinai daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa An buga wata kalanda ta shekara ta 2010 a kasar Jamus dangane da matsayin addinai na tauhidi, wadda ta samu karbuwa a wajen mabiya addinai daban-daban na kasar. 522408

captcha