IQNA

Wani Zaman taro Kan Musulunci A Kudancin Asia A Kasar Amurka

17:03 - January 13, 2010
Lambar Labari: 1872696
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da zaman taro kan matsayin Musulunci a kasashen kudancin Asia da ke gudana a Filadelfia a cikin kasar Amurka, wanda ke samun halartar musulmi.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da zaman taro kan matsayin Musulunci a kasashen kudancin Asia da ke gudana a Filadelfia a cikin kasar Amurka, wanda ke samun halartar musulmi. Ya ci gaba da cewa wannan na da matukar muhimmanci wajen gane matsayi musulmi Za a gudanar da zaman taro kan matsayin Musulunci a kasashen kudancin Asia da ke gudana a Filadelfia a cikin kasar Amurka, wanda ke samun halartar musulmi. 522168

captcha