Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Tsirin da Shahid Sadr ya rubuta dangane dangane wasu kebatattun ayoyin kur'ani ya taimaka matuka wajen wayar da kan al'ummomin musulmi da dama a cikin fadin duniya. Bayanin ya ci gaba da cewa Tsirin da Shahid Sadr ya rubuta dangane dangane wasu kebatattun ayoyin kur'ani ya taimaka matuka wajen wayar da kan al'ummomin musulmi da dama a cikin fadin duniya. 519848