IQNA

An sake Gyara Dakin Ajiye Kayan Tarihin Musulunci A Alkahira

13:00 - January 14, 2010
Lambar Labari: 1872850
Bangaren kasa da kasa; An sake gyara babban dakin ajiye kayan tarihi na birnin Alkahira, wanda ya lashe makudan kudade da suka haura dalar Amurka miliyan 85 da aka yi amfani da su.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An sake gyara babban dakin ajiye kayan tarihi na birnin Alkahira, wanda ya lashe makudan kudade da suka haura dalar Amurka miliyan 85 da aka yi amfani da su. Bayanin ya ci gaba da cewa An sake gyara babban dakin ajiye kayan tarihi na birnin Alkahira, wanda ya lashe makudan kudade da suka haura dalar Amurka miliyan 85 da aka yi amfani da su. 523082



captcha