IQNA

Zaman Tattaunawa Kan kur'ani Da Juyayin Ashura A Korea Ta Kudu

13:00 - January 14, 2010
Lambar Labari: 1872853
Bangaren kasa da kasa; An gudanar da wani taro kan zaman da aka yi a kasar kore ta kudu dangane da raya karatun kur'ani da kuma juyayin shahadar Imam Hussein (AS)
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa wasu daga cikin bangarorin da ke gudanar da harkokin addini sun bayyana cewa An gudanar da wani taro kan zaman da aka yi a kasar kore ta kudu dangane da raya karatun kur'ani da kuma juyayin shahadar Imam Hussein (AS) Bayanin ya ci gaba da cewa An gudanar da wani taro kan zaman da aka yi a kasar kore ta kudu dangane da raya karatun kur'ani da kuma juyayin shahadar Imam Hussein (AS) 520699


captcha