IQNA

14:19 - January 16, 2010
Lambar Labari: 1873547

An Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Matsayin Mata A Musulunci

Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani zaman taro dangane da matsayin mata a mahangar addinin muslunci wanda rashin fahimtar hakan ke mayar mata saniyar ware a cikin harkoki.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalto daga jaridar Al-raya ta kasar Qatar an habarta cewa An fitar da wata sabuwar kalanda da ta kunshi muhimman ranaku da watanni a addinin Musulunci a birnin Moscow na kasar rasha wanda jami'ar Musulunci ta kaar ta yi. Bayanin ya ci gaba da cewa An fitar da wata sabuwar kalanda da ta kunshi muhimman ranaku da watanni a addinin Musulunci a birnin Moscow na kasar rasha wanda jami'ar Musulunci ta kaar ta yi.523785
captcha