Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani day a samu daga kafar yada labarai ta wata maji'ar kiristoci da ke Amurka an bayyana cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan silsilar addinan kiristanci da Musulunci a bababr majami'ar Crsstview da ke kasar Amurka. Za a fara gudanar da wani zaman taro da zai yi bahasi kan silsilar addinan kiristanci da Musulunci a bababr majami'ar Crsstview da ke kasar Amurka.523810