IQNA

Kungiyar Kasashen Musulmi Ta OIC Ta Kira Da A Taimaka Wa Haiti

14:17 - January 16, 2010
Lambar Labari: 1873558
Bangaren kasa da kasa; Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta kira ga dukkanin kasashe mambobinta da su taimaka wa al'ummar kasar Haiti da duk abin day a sawaka na taimakon gaggawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta kira ga dukkanin kasashe mambobinta da su taimaka wa al'ummar kasar Haiti da duk abin day a sawaka na taimakon gaggawa. Bayanin ya ci gaba da cewa Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta kira ga dukkanin kasashe mambobinta da su taimaka wa al'ummar kasar Haiti da duk abin day a sawaka na taimakon gaggawa.523756


captcha