IQNA

Kwamitin Kyawawan Dabi'u Ya Fara Zamansa A Turkiya

16:55 - January 17, 2010
Lambar Labari: 1874137
Bangaren kasa da kasa; Kwamitin kula da ayyuka na kyautata dabi'u na kasar Turkiya ya fara gudanar da zamansa, da nufin sake yin bita kan muhimman batutuwa da suka danganci ayyukansa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kwamitin kula da ayyuka na kyautata dabi'u na kasar Turkiya ya fara gudanar da zamansa, da nufin sake yin bita kan muhimman batutuwa da suka danganci ayyukansa. Bayanin ya ci gaba da cewa Kwamitin kula da ayyuka na kyautata dabi'u na kasar Turkiya ya fara gudanar da zamansa, da nufin sake yin bita kan muhimman batutuwa da suka danganci ayyukansa. 524228

captcha