IQNA

A Yau Za A Fara Zaman Bayar Da Horo Ga Limamai A Saudiyya

16:53 - January 17, 2010
Lambar Labari: 1874138
Bangaren kasa da kasa; A yau ne za a fara gudanar da wani bayar da horo ga limaman kasar Saudiyya a garin Damam da ke gabacin kasar da hakan zai kwashe tsawon makonni biyu ana gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa A yau ne za a fara gudanar da wani bayar da horo ga limaman kasar Saudiyya a garin Damam da ke gabacin kasar da hakan zai kwashe tsawon makonni biyu ana gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa A yau ne za a fara gudanar da wani bayar da horo ga limaman kasar Saudiyya a garin Damam da ke gabacin kasar da hakan zai kwashe tsawon makonni biyu ana gudanarwa.

captcha