IQNA

An Gudanar Da Zama Na Kungiyoyin Juyayi A Kasar IraKi

16:58 - January 18, 2010
Lambar Labari: 1874664
Bangaren kasa da kasa; An dara gudanar da zaman taro na kungiyoyin masu gudanar datarukan juyayi na addini na fadin kasar Iraki, wanda kuma wannan shi ne karo na bakwai da ake gudanar da taron.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An dara gudanar da zaman taro na kungiyoyin masu gudanar datarukan juyayi na addini na fadin kasar Iraki, wanda kuma wannan shi ne karo na bakwai da ake gudanar da taron. Bayanin ya ci gaba da cewa An dara gudanar da zaman taro na kungiyoyin masu gudanar datarukan juyayi na addini na fadin kasar Iraki, wanda kuma wannan shi ne karo na bakwai da ake gudanar da taron. 524677


captcha