IQNA

16:57 - January 18, 2010
Lambar Labari: 1874666

An Yada Wani Rahoto Kan Kafirta Musulmi Da Wahabiyan Saudiyya Ke Yi.

Bangaren kasa da kasa; An yada wani rahoto dangane da kafirta musulmi da malaman wahabiyawan saudiyya ke yi, wanda aka yada a kasar Amurka tare da tona asirinsu kana bin da suke kullawa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa a wani rahoto day a nakalto daga kamfanin dilalncin labarai na Rasid an habarta ewa An yada wani rahoto dangane da kafirta musulmi da malaman wahabiyawan saudiyya ke yi, wanda aka yada a kasar Amurka tare da tona asirinsu kana bin da suke kullawa. Ya ci gaba da cewa An yada wani rahoto dangane da kafirta musulmi da malaman wahabiyawan saudiyya ke yi, wanda aka yada a kasar Amurka tare da tona asirinsu kana bin da suke kullawa. 524783



captcha