IQNA

Kungiyoyin Musulmin Birtaniya Na Kokarin Hada Kan Musulmi

16:57 - January 18, 2010
Lambar Labari: 1874667
Bangaren kasa da kasa; Kungiyoyin musulmin kasar Birtaniya suna matukar kokarinsu domin ganin an samu cikakaken hadin kai tsakanin dukkanin al'ummmomin musulmi na duniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa ci gaba da cewa Kungiyoyin musulmin kasar Birtaniya suna matukar kokarinsu domin ganin an samu cikakaken hadin kai tsakanin dukkanin al'ummmomin musulmi na duniya. Rahoton ya kara cewa yanzu kungiyoyin sun dukfa matuka wajen hakan Kungiyoyin musulmin kasar Birtaniya suna matukar kokarinsu domin ganin an samu cikakaken hadin kai tsakanin dukkanin al'ummmomin musulmi na duniya. 524752


captcha