IQNA

21:18 - January 19, 2010
Lambar Labari: 1875266

Gudanar Da Taron Manufofin Dokokin Musulunci A Alkahira

Bangaren kasa da kasa; Za a fara gudanar da wani zaman taro kan manufofin dokokin addinin musulunci a birnin Alkahira na kasar Masar a matsayi na kasa da kasa da zai samu halartar masana.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro kan manufofin dokokin addinin musulunci a birnin Alkahira na kasar Masar a matsayi na kasa da kasa da zai samu halartar masana. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wani zaman taro kan manufofin dokokin addinin musulunci a birnin Alkahira na kasar Masar a matsayi na kasa da kasa da zai samu halartar masana. 525328


captcha