Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kurame a kasar magnolia, da za ta samu halartar kurame musulmi daga sassa daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a fara gudanar da wata gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kurame a kasar magnolia, da za ta samu halartar kurame musulmi daga sassa daban-daban na kasar. 525866