IQNA

16:22 - January 20, 2010
Lambar Labari: 1875735

Mahukuntan Birtaniya Na Kokarin Hana Gina Wani Masallaci

Bangaren kasa da kasa; Mahukuntan kasar Birtaniya na ta fadin tashin ganin cewa ba a gina wani katafaren masallaci na musulmi a birnin London ba saboda ya yi kusa da filin wasannin Olympics.

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Mahukuntan kasar Birtaniya na ta fadin tashin ganin cewa ba a gina wani katafaren masallaci na musulmi a birnin London ba saboda ya yi kusa da filin wasannin Olympics. Bayanin ya ci gaba da cewa Mahukuntan kasar Birtaniya na ta fadin tashin ganin cewa ba a gina wani katafaren masallaci na musulmi a birnin London ba saboda ya yi kusa da filin wasannin Olympics. 525956
captcha