IQNA

Gasar Hardar Kur'ani mai Tsarki Da addu'oi Ta Dalibai 'Yan waje

10:18 - January 21, 2010
Lambar Labari: 1875869
Bangaren kur'ani; Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da addu'oin limaman gidan manzon Allah da ta danganci dalibai 'yan kasashen waje dake karatu a Jami'ar Al-mostafa (SAW)
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da addu'oin limaman gidan manzon Allah da ta danganci dalibai 'yan kasashen waje dake karatu a Jami'ar Al-mostafa (SAW) Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da addu'oin limaman gidan manzon Allah da ta danganci dalibai 'yan kasashen waje dake karatu a Jami'ar Al-mostafa an fara gudanar da dukkanin shirye-shiryen fara gasar. 526706


captcha