Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa Kyamar addinin musulunci da musulmi a cikin kasashen turai na ta karuwa da sunan ci gaban al'adu 'yancin fadar albarkacin baki wanda hakan ke ci gaba da daukar sabon salo. Bayanin ay ci gaba da cewa Kyamar addinin musulunci da musulmi a cikin kasashen turai na ta karuwa da sunan ci gaban al'adu 'yancin fadar albarkacin baki wanda hakan ke ci gaba da daukar sabon salo. 526823