Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa An bude wani babban kwalejin nazari kan addinai na duniya a kasar Jamus, wanda zai mayar da hankali wajen bayyana akidu da mahanga ta addinai kan lamuran rayuwa. Bayanin ya ci gaba da cewa An bude wani babban kwalejin nazari kan addinai na duniya a kasar Jamus, wanda zai mayar da hankali wajen bayyana akidu da mahanga ta addinai kan lamuran rayuwa. 527831