Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa Za a gudanar da wani zaman bahasi kan rassan juyin juya halin musulunci a kasar Bosnia, taron da zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da kuma wajenta. Bayanin ya ci gaba da cewa Za a gudanar da wani zaman bahasi kan rassan juyin juya halin musulunci a kasar Bosnia, taron da zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar da kuma wajenta. 530314