Bangaren siyasa da zamantakewa: Alama Fadlillah babban malamin yan Shi'a a kasar labanon a cikin wani bayani ne da ya yi ya bayyana cewa'a kullum fiye da kowa ne lokaci tana bayyana a fili daga lokacin da Obama ya zama shugaban Amerika ya nuna wa duniya kawai magana ta fatar baki ya iya ya kasa samar da wani abu da al'ummar larabawa da musulmi za su amince da shi saboda haka fatarsu ba za ta taba cimma nasara ba kansa da siyasar Amerika ta Canja.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ne daga Labanon ta watsa rahoton cewa: Alama Fadlillah babban malamin yan Shi'a a kasar labanon a cikin wani bayani ne da ya yi ya bayyana cewa'a kullum fiye da kowa ne lokaci tana bayyana a fili daga lokacin da Obama ya zama shugaban Amerika ya nuna wa duniya kawai magana ta fatar baki ya iya ya kasa samar da wani abu da al'ummar larabawa da musulmi za su amince da shi saboda haka fatarsu ba za ta taba cimma nasara ba kansa da siyasar Amerika ta Canja.
532907