A cikin rahoton da cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ya zo cewa: wannan makala da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ta Seraleyon ya dauki nauyin bugawa a daidai wannan lokaci na tunawa da shekaru talatin da daya da samun nasarar juyin juya halin Musulunci da zummar bayana fuska ta hakika kana bin da ke faruwa a iran da tsarin mulki a jamhuriyar Musulunci ta Iran da kare yancin al'ummar Kiristoci da fayyace kwalalan al'umma da sanin yadda yanci cikakke ke wanzuwa a tsakanin kananan kabilu da mabiya kananan addinai a fadin kasar sabanin yadda makiya ke yadawa.
534199